Ni ban taɓa soyayya da macen kannywood ba – Al'amin Labarina

Fitaccen jarumin masana’anta kannywood SadiQ sani SadiQ wanda yake daya daga cikin jaruman masu haskakawa sosai a masana’atar kannywood.

Idan bazaku manta ba fim biyu ne sunka haskaka shi sosai dan marayin zaki da kuma adamsy wanda a lokacin tabbas wannan jarumi ya tawa rawar gani sosai da sosai, a cikin shirin Gabon rooms talk show hadiza gabon tayiwa jarumin tambaya kamar haka.

Matan kannywood suna korafi da ka fara soyayya da su sai ka fice me zaka ce?

Ban san ina kinka jiyo labarin ba,amma ni a nawa labarin a nawa tunanin ban taba soyayya da wata macen kannywood ba, soyayya ni banyi ba.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post