Kalu Innalillahi Kalli Yadda Aka Bankawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rara Saboda Sabuwar wakar Dayayi

Ana Wata Gawata Fitaccen Jarumin  Mawakin Siyasar Hausa Dauda Kahutu Rarara Yayi Nadama Kan Abinda Ya Aikata  Na Sakin Sabon Wakar Da YAyiwa Jagaba Ma Ana Shugaban Qasar Nigeria Bola Ahamd Tunubu,

Wanda Yakan Yasa Al Umma Da Dama Sunyi Ala Wadai Da Wannan Abin Da Ya Aikata Hakan Yasa Wasu Matasa Suka Fusata Har Takai Ga Cewa  Ana Zarginsu Da  Aikata Aika Aika Na Qona Gidan Mawaki Rara,

Sedai Wata Majiyan Tayi Watsi Da hakan Domin Cewa Wannan Labarin bana Yanzu Bane Yajima  Tun Lokacin Zabene, 

Kalli Cikakken Labarin Bidiyon  Anan Daga LabaraiBlog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post