A fadi mace daya tun daga murja wanda take zama a gidan iyayenta dindindin idan ma tana zama gidan iyayen ta, a kawomin mace daya ta ke jin maganar iyayenta, maganar jin iyaye ina nufin wadda zatayi wanka tayi kwana tace zataje daukar fim sati daya suce bazata je ba fasa a kawomin ita.
Idan ma akwai wadda take zama gidan iyayenta, iyayenta ne ke juyata, billahilazi a’illahah illah huwa na rantse da Allah duk mudinan da kunka ganinmu muke ciyarda iyayenmu , muke rike da gidanmu wannan shine gaskiya iyayen mu suke jin tsoro su tunkare mu su gayamana gaskiya ,kar wadda ta kirani a waya tayimin wani shirme – inji murja kunya
Murja kunya tace ita yanzu tana gefe ba tiktok ne a gabata ba tunda bata shiga harka uban kowa ba babu ruwana da shi, murja tayi maganganu masu zafi sosai da zaku iya saurara kuji a cikin bidiyon.