Kada ki zauna sai namiji yace yana sonki idan halinsa mai kyau ne kawai ki tallata masa kanki
Wata budurwa ta fito ta bawa yan uwanta mata shawara akan cewa kada ki tsaya sai namiji yace yana sonki idan halinsa mai kyau ne ki tallata masa kanki kawai
Kada Ki Jira Har Sai Namiji Ya Zo Neman Aurenki, Idan Kin Yaba Da Halinsa, Za Ki Iya Tallata Masa Kanki Don Ya Aure Ki, Ra’ayin Zainab ‘Yar Adamawa