DA DUMI-DUMI: Dr Ahmed Gumi ya shawarci matasan Najeriya su daga zanga-zangar da suka kuɗuri aniyar yi a watan August su mayar da shi zuwa watan Janairu domin su samu damar ƙara kimtsawa suyi shiri mai kyau akan zanga-zangar
Ya kuke ganin wannan shawara?