Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam AB Yola Ta Bayyana Farin Cikin Da Take Ciki Da Sabon Mijinta Bayan Sun Samu Karuwar Diya Mace.
Tsohuwar Matar Jarumin Ta Bayanna Irin farin cikin da suke ciki ita da mijin nata muna fata Allah ya raya.
A daya bangaren kuma Adam Zango Tsohon Mijin Nata Zuwa Yanzu Bayada Aure, Har Wasu Na Masa Zargin Aure Saki Yake, Saidai Jarumin Ya Bayyana Cewa Bayajin Dadin Zaman Aure Da Wadanda Yake Aura.
A Yan Kwanakin Baya Jarumin Yayi Bidiyo Yana Zubar da Hawaye Tare Da Cewa Bazai Sake Aure Ba.