Ni ba Budurwa Bace – Amma Kuma Ban Taba Yin Aure Ba – Rahama Sadau



Fitacciyar Jarumar Masana Antar Kannywood Rahama Sadau Tasaki Wani Zazzafar raddi Gamasu Mata Kallon Banza Na Shigar Datakeyi,

Kowa Yasan Rahama Sadau Wata Jarumar Kannywood ce Wacce har Yanzu Babu Wanda Yakama Kafanta, A Yan Kwana Kwannan Ne Take Tafkawa Wasu Raddi Kan Shigarta Da Zuwa Kasashe Ma Ban Banta,

Innda Anan Take Cewa Ita Ba Bazawarabace Kuma Ita Ba Budurwa bace Wanda Hakan Yadaurewa Al Ummah Da Dama Kai A Yayin Da Tayi Wannan Furicin,

Ga Dai Cikakken Bidiyon Don Ganewa Kanku Abinda Yafaru  Dakuma Abinda Take Nufi Anan, Daga 
Daga Labaraiblog.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post