Fitacciyar Jarunar Kannywood Kuma Sabuwar A Jarumai Mata Na Kannywood Wato Zainab Labarina Ta Bayyanawa Al Umma Abinda Yasa Aka Kasheta A Shirin Film din Labarina,
Jarumar Kannywood Din Ta Jaddada Cewa Tabbas Dakwai Abu Mai Muhimmancin Dayasa Tafita A Wannan Shirin, Inda Yan Uwanta Wasu Daga Cikin Masoyanta Suna Ikirara Tabbas An Cireta A Shirinne Saboda Babu Kamarta Dadi Dacewa Ta Bayyana a Salinta A Yan Kwana Kwannan Nan a gidan Jaridar BBC,
Inda Taqara Dacewa Tabbas Aure zan yi shiyasa Aminu Saira ya kashe ni a cikin shirin Labarina don kar a ƙara nuno ni nan gaba, na shiga Film ɗin ba da daɗewa ba kuma sai na samu mijin aure,
Kalli Cikakken Bidiyon Labarin Wannan jaruma ta Musamman, Daga Labaraiblog.