yanzu yanzu wata yar tik tok tadauki Al washin barin abinda take aikatawa idan har tsohon Shugaban hukukar hisbah tajahar kano ya yarda ze aureta,
Ƴar TikTok ɗin nan Hafsah Fagge da hukumar Hisbah ke nema ruwa a jallo ta ce ta daina fitar da bidiyoyin da ba su da ce ba.
A hirar da aka yi da ita a Kafar radio ta Dala FM Hafsah ta shaida cewa tuni ta goge bidiyoyin daga shafukanta kuma ta yi nadama.
Ta ce, da so samu ne Babban Kwamandan Hisbah Malam Muhammad Haruna Ibn Sina ya aure ta kawai ita ma ta huta kalli cikakken video Anan.