Yadda Ake Gane Ruwan Ni'ima Da Ruwan Cutar Ciwon Sanyi Wato Infection Dake Fitowa A Gaban Mace.
Barkan Ku Da Wannan Lokaci Yan Uwa Da Abokan Arziki A Yau Ma Babbar Likitar Nan Ta Mata Wacce Tayi Ficce Tazo Muku Da Wani Sabon Ilimi Daya kamata ace kowace macce baliga tasani.
Akwai Matsaloli Na Cutar Ciwon Sanyi Da Al'umma Da Dama Suke Fama Dashi A Wannan Zamanin, Yau Dai Dafta Tazo Muku Da Cikakken Bayani Yadda Zaku Banbance Tsakanin Ruwan Infection Da Ruwan Ni'ima.
Domin Kallon Cikakken Vedion Sai Ku Dannan Gashi Nan Mun Dora Muku.