Ku dinga ganin mutuncin matanku Dan suna hakuri daku yawanci zaman yayansu suke Dan ba satisfying dinsu kuke sexually ba kunfi kowa sanin sanyi ya gama daku kuma a hakan wasu ke wulakanta matansu wallahi idan ka bari ta fita tabar maka yara biyar zaka wahala ...
Jamila Ibrahim Wacce Akafi Sani Da Malamar Aji Takasance Shahsasrriya A Fage Sada Zumunta Na Facebook Mussaman Wurin Bada Shawarwari Ta bangaren Zamantakewar Aure.
Taci Gaba Da Rubutawa A Shafin Ta Kamar Haka :
Idan gadaranka inta tafi zaka karo aure wacce zaka auro zata rike maka yayan ka ?
Sannan meye tabbacin cewa idan baka gamsar da ita ba zata zauna ?
Kowa yayi kokari ya farantawa abokin zamansa Dan hakuri kowa keyi da juna, yanda kake hakuri da ita itama hakurin take da Kai albarkacin yara maza dayawa keci
Shawara daga malaman Aji , AKA bazawawa mai class , AKA yar kasuwa future yar gote , AKA working class malama , AKA marriage counselor
Me Zaku Ce Akan Wannan Batu?