Yanzu Yanzu Wata Baiwar Allah Mai Suna Saratu Tayi Magana Kan Maganar Soke Lefe A Kano Domin A Ganinta Hakan Bawai Abune Mai Wahalaba,
Bayan Fadin Furucinta Al Umma Da Dama Sunyi Cha Kan Wannan Batun Inda Suna Ganin kamar Bata Dauki Maza Da Muhammanciba, Saboda Su A Ganinsu Tama Maza Kudin Goro Ne Wanda Sam Sam Hakan Bai Daceba,
Inda Take Tabbatarwa Da Mutane Akan Cewa Duk Zancen Da Akeyi Gameda Maganar Lefe Wannan Duk Aikin Banzane Domin Samun Namiji Tsayayye Shine Abin Wahala A Yanzu, Kalli Cikakken Bidiyon Labarin Anan Kasa,®LABARAIBLOG.