Masha Allah addinin Musulunci ya samu karuwa ta canza suna zuwa Maryam, kuma ana cigiyar dan'uwanta Musulmi wanda za'a hadasu aure ya rike ta ya koyar da ita addinin Musulunci saboda tace ba zata koma gidansu ba muna fatan Allah ya dauwamar da duga-duginta cikin addinin
Ga cikakken bidiyon anan kasa 👇