Duk wacce bata iya yiwa mijinta wanki da guga ina son ta bani dama in shigo gidan harda nata zan riƙa wankewa

Duk wacce bata iya yiwa mijinta wanki da guga ina son ta bani dama in shigo gidan harda nata zan riƙa wankewa

Wallahil Azeem komai zan iya yiwa mijina mutukar bai kauce addininaba domin yafi uwata yafi ubana awajansa zansamu Aljanna kuma ina kaunarsa kamar raina. ~ Cewar Hajiya Na’ima

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post