Ayyuka Goma Sha Bakwai Da Mace Zata Aikata Wa Mijin Ta Domin Samun Lada- Matan Aure Zalla

LADAN DA MACE TAKE SAMU A GIDAN MIJINTA
BAYAN TAYI AURE DAGA KNC HAUSA

1.ldan kikayi aure daga lokacin da kikayi sallah Allah zai baki lada dubu 1000.

2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10.

3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki ladabiyar 5.

4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai baki lada
goma.

5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata Allah zai bakilada ashirin.

6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya tak Allah zai baki lada yafi duniya da abin da yake cikinta.

7.idan kikayi wankan janaba Allah zai gafarta miki zunubanki da wanda kikayi da wanda zakiyi 
a gaba.

8.idan kika sami ciki kullum za'a rubuta miki ladan azumi da daddare shi kuma mijinki ladan sallah tahajjud da jihadi fisabilillah.

9.idan kika fara nakuda duk numfashi daya Allah zai baki ladan kamar kin 'yanta bawa guda daya.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post