Yanzu Yanzu An Samu Wani Saurayi Dayakeson Cin Mutuncin margayi Fitaccen jarumin daraktar Kannywood Aminu S Bono Wanda Allah Yayi Masa Rasuwa A Yan Kwanakin Da Suka Wuce,
Shin Wannan Bawan Allan Neman Suna Yake Kodai Dagaske Yana Binsa Kudine?, Tuni Dai Al Umma Sukayi Cha Akan Wannan Matashin Dakeson Tozarta Mamaci Bayan Mutuwarsa,
Bugu Da Qari An samu Na Allah Da ANNABI Acinin Jaruman Kannywood wanda Sukayi Magana Yazo Za abiyasa Konawane Akan Wanan Kudin Dayace yanabin Mamacin, Kwatsam Sai matashin Yayi Kunnen Uwar Shegu Kan Batun Kudin Na Dole Sai An Zauna Dashi Anji Tabakinsa,
A yanzu Dai Haka Jama a Da Dama Sunyi Ala Wadai Da Wannan Al Amarin Da Wannan Matashin Yakeda Niyar Aikatawa, A Wata Majiyar Kuma A Yanzu Haka An Samu Wasu Ma Aikata Sun Tafi Da Wanan Bawan Allan Dayake Shirin Tozarta Mamaci Akan Abin Duniya kuma Ba asan Ko Suwaye Suka Saka Akamashi Ba,
Shin Meye Zakuce Gameda Wannan Matashin Dakeshirin Tozarta Mamaci Bayan Mutuwar Sa, Allah Yasa Mudace,©Labaraiblog.