"Wallahi nayi mafarki akan Tiktok,ba zan fadi bayanan ba,amman iyayen mu na cikin masifa ba kadan ba.
Nayi tsammanin ganin masu yin Tiktok
ta hanyar da bai dace ba cikin azaba,sai naga iyayen mu ne a ciki.
Kalli bidiyon anan
Ban san abunda Allah yake nuna min da hakan ba,Allah ya yafe mana ya bamu hanyar samun zallar halastacciyar arziki."
Cewar jarumi Adam A. Zango.
Sai dai mutane da dama sun gasgata zancen Adamun,wasu kuma na ganin kishiyar hakan.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!