Mahaifina yakibari Na Auri Wanda Nakeso Shiyasa Nabashi Kaina Yayimin Ciki

Mahaifina yakibari Na Auri Wanda Nakeso Shiyasa Nabashi Kaina Yayimin Ciki


Kalu Innalillahi wata Budurwa Tabawa Wani Saurayinta  Kanta A Yanzu Haka Tana Dauke Da Juna biyu Hukuma Takamasu A Yanzu Haka Suna Hannu,


Wani Saurayi Yayi Bayanin Yadda Ya Hadu Da baiwar Allan Dayammata Ciki Har Na Tsawon watanni5 Hakan Yasa Hukuma Sukashiga Lamarin A Yayinda Uban Yarinyar Yamikasu Hannun Hukuma, kalli Cikakken Bidiyon Anan,



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post