Ana wata Gawata Yanxu Yanxu Malam Ali Yayi Kira gamatan Da Sukace Ya Yaudaresu Da Aure

Fitaccen Dan Kannywood Dinnan Mai Taken Suna Nalam Ali Yayi Zazzafar amrtani Kan Wasu Mata Dasukace Ya Yaudaresu Da Aure, Yanzu Haka yafusata Yanason Yakaisu Qara Hukumar HISBAH ta Kano,

Bugu Daqari Yace Sufito Da Shaidarsu Tun Na Ya Auresu tun Kafin Yakaisu Qara Akan Sun Batamasa Suna, Bayadahaka yana Kiran Hukuma Suyi Gaggawar Shiga Wannan Shari An Domin Wannan Maganar Qazafice,

Fitaccen Jarumin Mai Suna Malam Ali Yafusata Kan Wannan Batun Da Aketa batamasa Suna A Garin  Kano.                            👉🏻FULL VIDEO 👇🏻

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post